Robert da Raymond Hakim

Robert da Raymond Hakim
sibling duo (en) Fassara

Robert Hakim (An haifeshi ranar 19 ga watan Disamba 1907 – 9 ga watan Fabrairu 1992) da Raymond Hakim (23 Agusta 1909 – 14 Agusta 1980) 'yan'uwa ne haifaffen Masar waɗanda galibi suna aiki tare a matsayin masu shirya fina-finai a Faransa da sauran ƙasashen Turai. Dan uwansu André Hakim shima furodusan fim ne.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Tubidy